1/6
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki screenshot 0
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki screenshot 1
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki screenshot 2
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki screenshot 3
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki screenshot 4
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki screenshot 5
Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki Icon

Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki

Abrahamjr
Trustable Ranking Icon可信任
1K+下载次数
3.5MB大小
Android Version Icon4.1.x+
Android版本
5.2(18-08-2021)最新版本
-
(0 评价)
Age ratingPEGI-3
下载
详情评价版本信息
1/6

Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki介绍

Ga kadan daga cikin Abubuwan Da Wannan Mahaja Ta Kunsa;

Tambaya : Malam na kan ji wasu mutane na fadar cewa ba ya halatta idan Matar mutum tana da juna biyu ya yi jima'i da ita har sai ta haihu meye gaskiyar maganar ?

AMSA : To dan'uwa ya halatta a sadu damace lokacin da take da ciki, saboda fadin Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi : "Duk wanda ya yi imani da Allah da ranar lahira, to kada ya shayar da ruwansa ga shukar waninsa" Abu-dawud : 1847 Ibnul kayim yana cewa :"Wannan hadisi yana nuna cewa ciki yana kara karfi duk lokacin da ake saduwa, saboda Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya kamanta shi da shuka, ita kuma shuka tana kara girma, idan aka ba ta ruwa" Tahzibussunan 1\193 .

Masana likitanci suna cewa: Ba'a so miji ya dinga hawa kan matarsa lokacin da take da ciki, zai fi kyau ta dinga yin goho yayin da za su sadu, ko kuma ya sadu da ita ta gefe, saboda kwanciya akanta yana iya wahalar da yaron . Sannan yawanci mata ba su cika son yawan saduwa ba idan cikinsu ya girma, wasu likitocin suna bada shawara cewa a karanta saduwa a wadannan lokutan, Allah ne ma fi sani.

Dr. Jamilu Zarewa.

kada ku manta kuyi rate na wannan app mungode.

Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki - 版本5.2

(18-08-2021)
其他版本

还没有评论或评分!要留下第一条评论或评分,请

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki - APK信息

APK版本: 5.2程序包: com.andromo.dev701988.app885662
Android兼容性: 4.1.x+ (Jelly Bean)
开发商:Abrahamjr权限:4
名称: Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki大小: 3.5 MB下载次数: 5版本: 5.2发布日期: 2022-12-16 19:38:29最小屏幕: SMALL支持的CPU:
程序包ID: com.andromo.dev701988.app885662SHA1签名: D1:BD:B5:9A:D3:FC:4F:E9:A4:13:1E:4B:90:0A:2C:9F:90:F3:FA:53开发商 (CN): Android组织 (O): Google Inc.本地 (L): Mountain View国家/地区 (C): US州/市 (ST): California程序包ID: com.andromo.dev701988.app885662SHA1签名: D1:BD:B5:9A:D3:FC:4F:E9:A4:13:1E:4B:90:0A:2C:9F:90:F3:FA:53开发商 (CN): Android组织 (O): Google Inc.本地 (L): Mountain View国家/地区 (C): US州/市 (ST): California

Yadda Ake Saduwa Da Mace Mai Ciki的最新版本

5.2Trust Icon Versions
18/8/2021
5 下载次数3.5 MB 大小
下载